• Muna yi maku albishir da cewa yanzu zaku iya yin rijista a Diplomar ilimin Shari’ar Musulunci ta Tsangyar Africa a kyauta. Masu sha’awa zasu iya shiga yanzu. Domin karin bayani zaku iya bibiyar mu ta shafukanmu.

  • Za a fara karatu a Diplomar ta Tsangayar Africa a ranar Asabar 21/10/2023.